Home » Past Questions » Hausa » Tambayoyi a kan ADABIN BAKA Wanne ne gaskiya dangane da makaɗan fada?

Tambayoyi a kan ADABIN BAKA Wanne ne gaskiya dangane da makaɗan fada?


Question

Tambayoyi a kan ADABIN BAKA
Wanne ne gaskiya dangane da makaɗan fada?

Options

A) Ba su yi wa kowa waƙa sai sarki.

B) Ba su karɓar kyauta sai daga sarki.

C) Sarkinsu na sa su yi wa wani waƙa.

D) Dukkansu makaɗan taushi ne.

The correct answer is C.

Explanation:

Idan ya ba su Umarnin hekan.

More Past Questions:


Dicussion (1)